Rom 8:15 HAU

15 Ai, ruhun da kuka samu ba na bauta ba ne, har da za ku koma zaman tsoro. A'a, na zaman 'ya'ya ne, har muna kira, “Ya Abba! Uba!”

Karanta cikakken babi Rom 8

gani Rom 8:15 a cikin mahallin