W. Yah 1:13 HAU

13 A tsakiyar fitilun nan kuwa, na ga wani kamar Ɗan Mutum, saye da riga har idon sawu, ƙirjinsa kuma da ɗamarar zinariya.

Karanta cikakken babi W. Yah 1

gani W. Yah 1:13 a cikin mahallin