14 Kansa da gashinsa farare fat ne kamar farin ulu, farare fat kamar alli, idanunsa kamar harshen wuta,
Karanta cikakken babi W. Yah 1
gani W. Yah 1:14 a cikin mahallin