W. Yah 10:2 HAU

2 Ga wani ƙaramin littafi a buɗe a hannunsa. Sai ya tsai da ƙafarsa ta dama a kan teku, ƙafarsa ta hagu kuwa a kan ƙasa,

Karanta cikakken babi W. Yah 10

gani W. Yah 10:2 a cikin mahallin