12 Sai suka ji wata murya mai ƙara daga sama tana ce musu, “Ku hawo nan!” Sai suka tafi sama a cikin gajimare, maƙiyansu suna gani.
Karanta cikakken babi W. Yah 11
gani W. Yah 11:12 a cikin mahallin