W. Yah 11:13 HAU

13 A nan tāke sai aka yi wata babbar rawar ƙasa, sai ushirin garin ya zube, mutum dubu bakwai aka kashe a rawar ƙasar, sauran kuwa suka tsorata, suka ɗaukaka Allah Mai Sama.

Karanta cikakken babi W. Yah 11

gani W. Yah 11:13 a cikin mahallin