W. Yah 11:17 HAU

17 Suna cewa,“Mun gode maka, ya Ubangiji Allah, Maɗaukaki,Wanda yake a yanzu, shi ne kuma a dā,Saboda ka ɗauki ikonka mai girma, kana mulki.

Karanta cikakken babi W. Yah 11

gani W. Yah 11:17 a cikin mahallin