W. Yah 11:18 HAU

18 Al'ummai sun husata, fushinka kuwa ya auko,Lokaci ya yi da za a yi wa matuttu shari'a,A kuma yi wa bayinka, annabawa da tsarkaka sakamako,Da masu jin tsoron sunanka, yaro da babba,A kuma hallaka masu hallaka duniya.”

Karanta cikakken babi W. Yah 11

gani W. Yah 11:18 a cikin mahallin