W. Yah 13:18 HAU

18 Wannan abu sai a game da hikima. Duk mai basira ya ƙididdige lambar dabbar nan, don lamba ce ta wani mutum, lambar kuwa ɗari shida ce da sittin da shida.

Karanta cikakken babi W. Yah 13

gani W. Yah 13:18 a cikin mahallin