W. Yah 14:1 HAU

1 Sa'an nan na duba, sai ga Ɗan Ragon nan a tsaye a kan Dutsen Sihiyona, akwai kuma mutum dubu ɗari da dubu arba'in da huɗu tare da shi, waɗanda aka rubuta sunansa, da sunan Ubansa, a goshinsu.

Karanta cikakken babi W. Yah 14

gani W. Yah 14:1 a cikin mahallin