1 Sai na ji wata murya mai ƙara daga Haikalin, tana ce wa mala'ikun nan bakwai, “Ku je ku juye tasoshin nan bakwai na fushin Allah a kan duniya.”
Karanta cikakken babi W. Yah 16
gani W. Yah 16:1 a cikin mahallin