W. Yah 15:8 HAU

8 Sai Haikalin ya cika da hayaƙi mai fitowa daga ɗaukakar Allah da ikonsa. Ba mai iya shiga Haikalin nan, sai bayan bala'i bakwai na mala'ikun nan bakwai sun ƙare.

Karanta cikakken babi W. Yah 15

gani W. Yah 15:8 a cikin mahallin