W. Yah 16:13 HAU

13 Na kuma ga baƙaƙen aljannu masu kama da kwaɗi gudu uku, suna fitowa daga bakin macijin nan, da bakin dabbar nan, da kuma bakin annabin nan na ƙarya,

Karanta cikakken babi W. Yah 16

gani W. Yah 16:13 a cikin mahallin