14 su iskoki ne, aljannu masu yin abubuwan al'ajabi, masu zuwa wurin sarakunan duniya duka, don su tara su saboda yaƙi a babbar ranar nan ta Allah Maɗaukaki.
Karanta cikakken babi W. Yah 16
gani W. Yah 16:14 a cikin mahallin