W. Yah 16:18 HAU

18 Sai aka yi ta walƙiya, da ƙararraki masu tsanani, da aradu, da wata babbar rawar ƙasa irin wadda ba a taɓa yi ba, tun da ɗan adam yake a duniya, gawurtacciyar rawar ƙasa ƙwarai da gaske.

Karanta cikakken babi W. Yah 16

gani W. Yah 16:18 a cikin mahallin