W. Yah 16:19 HAU

19 Babban birnin nan kuwa ya rabu gida uku, biranen al'ummai kuma suka fāɗi. Sai Allah ya tuna da Babila mai girma, don ya sa ta, ta sha fushinsa mai tsananin gaske.

Karanta cikakken babi W. Yah 16

gani W. Yah 16:19 a cikin mahallin