W. Yah 18:17 HAU

17 Domin a sa'a ɗaya duk ɗumbun dukiyar nan ta hallaka.”Sai duk masu jiragen ruwa, da masu shiga, da masu tuƙi, da duk waɗanda cinikinsu ya gamu da bahar, suka tsaya a can nesa,

Karanta cikakken babi W. Yah 18

gani W. Yah 18:17 a cikin mahallin