W. Yah 18:16 HAU

16 “Kaito! Kaiton babban birnin nan!Wanda dā ya sa lallausan lilin, da tufafi masu ruwan jar garura, da kuma jan alharini,Wanda ya ci ado da kayan zinariya, da duwatsun alfarma, da lu'ulu'u!

Karanta cikakken babi W. Yah 18

gani W. Yah 18:16 a cikin mahallin