W. Yah 18:3 HAU

3 Dukkan al'ummai sun yi tsananin jarabar yin fasikanci da ita,Sarakunan duniya kuma sun yi fasikanci da ita,Attajiran duniya kuma sun arzuta da almubazzarancinta.”

Karanta cikakken babi W. Yah 18

gani W. Yah 18:3 a cikin mahallin