4 Sai na ji wata murya daga Sama, tana cewa,“Ku fito daga cikinta, ya ku jama'ata,Kada zunubanta su shafe ku,Kada bala'inta ya taɓa ku.
Karanta cikakken babi W. Yah 18
gani W. Yah 18:4 a cikin mahallin