W. Yah 19:1 HAU

1 Bayan wannan na ji kamar wata sowa mai ƙarfi ta ƙasaitaccen taro a Sama, suna cewa,“Halleluya! Yin ceto, da ɗaukaka, da iko, sun tabbata ga Allahnmu,

Karanta cikakken babi W. Yah 19

gani W. Yah 19:1 a cikin mahallin