2 Don hukuncinsa daidai yake, na adalci ne,Ya hukunta babbar karuwar nan wadda ta ɓata duniya da fasikancinta,Ya kuma ɗauki fansar jinin bayinsa a kanta.”
Karanta cikakken babi W. Yah 19
gani W. Yah 19:2 a cikin mahallin