W. Yah 19:6 HAU

6 Sai na ji kamar wata sowar ƙasaitaccen taro, kamar ƙugin ruwa mai gudu, kamar aradu mai ƙara, suna cewa,“Halleluya! Gama Ubangiji AllahnmuMaɗaukaki shi ne yake mulki.

Karanta cikakken babi W. Yah 19

gani W. Yah 19:6 a cikin mahallin