22 To, ga shi, zan jefa ta a gado, masu yin fasikanci da ita kuma zan ɗora musu matsananciyar wahala, sai ko in sun tuba da irin aikinta.
Karanta cikakken babi W. Yah 2
gani W. Yah 2:22 a cikin mahallin