W. Yah 2:23 HAU

23 Zan kashe 'ya'yanta tashi ɗaya, dukan ikilisiyoyi kuma za su sani Ni ne mai fayyace birnin zuciya. Zan kuma saka wa kowannenku gwargwadon aikinsa.

Karanta cikakken babi W. Yah 2

gani W. Yah 2:23 a cikin mahallin