W. Yah 2:24 HAU

24 Amma a game da sauranku, ku na Tayatira, da ba sa bin wannan koyarwa, ba su kuma koyi abin da waɗansu suke kira zurfafan al'amuran Shaiɗan ba, ina ce muku, ban ɗora muku wani nauyi ba.

Karanta cikakken babi W. Yah 2

gani W. Yah 2:24 a cikin mahallin