W. Yah 20:3 HAU

3 ya jefa shi mahallakar, ya rufe, ya kuma yimƙe ta da hatimi, don kada ya ƙara yaudarar al'ummai, har dai shekarun nan dubu su ƙare. Bayan wannan lalle ne a sake shi zuwa ɗan lokaci kaɗan.

Karanta cikakken babi W. Yah 20

gani W. Yah 20:3 a cikin mahallin