W. Yah 20:2 HAU

2 Sai ya kama macijin nan, wato, macijin nan na tun dā dā, wanda yake shi ne Ibilis, shi ne kuma Shaiɗan, ya ɗaure shi har shekara dubu,

Karanta cikakken babi W. Yah 20

gani W. Yah 20:2 a cikin mahallin