1 Sa'an nan na ga wani mala'ika yana saukowa daga Sama, yana a riƙe da mabuɗin mahallaka, da kuma wata babbar sarƙa a hannunsa.
Karanta cikakken babi W. Yah 20
gani W. Yah 20:1 a cikin mahallin