W. Yah 19:21 HAU

21 Sauran kuwa aka sare su da takobin wanda yake a kan doki, wato, da takobin nan da yake fitowa daga cikin bakinsa. Dukan tsuntsaye kuwa suka ci namansu har suka yi gamba.

Karanta cikakken babi W. Yah 19

gani W. Yah 19:21 a cikin mahallin