W. Yah 5:9 HAU

9 Suna raira sabuwar waƙa, suna cewa,“Macancanci ne kai ka ɗauki littafin nan, ka ɓamɓare hatimansa,Domin dā an kashe ka, ka kuma fanso wa Allah mutane ta jininkaDaga kowace kabila, da kowane harshe, da kowace jama'a, da kowace al'umma,

Karanta cikakken babi W. Yah 5

gani W. Yah 5:9 a cikin mahallin