W. Yah 6:11 HAU

11 Sai aka ba kowannensu farar riga, aka ce musu, su dai huta kaɗan, har a cika adadin abokan bautarsu, wato, 'yan'uwansu, waɗanda za a kashe, kamar yadda su ma aka kashe su.

Karanta cikakken babi W. Yah 6

gani W. Yah 6:11 a cikin mahallin