W. Yah 6:10 HAU

10 Sai suka ta da murya da ƙarfi suka ce, “Ya Ubangiji Mamallaki, Mai Tsarki, Mai Gaskiya, sai yaushe ne za ka yi hukunci, ka ɗaukar mana fansar jininmu a gun mazaunan duniya?”

Karanta cikakken babi W. Yah 6

gani W. Yah 6:10 a cikin mahallin