W. Yah 6:9 HAU

9 Da ya ɓamɓare hatimi na biyar, na ga rayukan waɗanda aka kashe saboda Maganar Allah, da shaidar da suka yi a ƙarƙashin bagadin ƙona turare.

Karanta cikakken babi W. Yah 6

gani W. Yah 6:9 a cikin mahallin