W. Yah 6:8 HAU

8 Da na duba, ga doki kili, sunan mahayinsa kuwa Mutuwa, Hades kuma tana biye da shi. Sai aka ba su iko a kan rubu'in duniya, su yi kisa da takobi, da yunwa, da annoba, da kuma namomin jeji na duniya.

Karanta cikakken babi W. Yah 6

gani W. Yah 6:8 a cikin mahallin