W. Yah 8:10 HAU

10 Mala'ika na uku ya busa ƙahonsa, sai wani babban tauraro ya faɗo daga sama, yana cin wuta kamar cukwima. Ya faɗa a sulusin koguna da maɓuɓɓugan ruwa.

Karanta cikakken babi W. Yah 8

gani W. Yah 8:10 a cikin mahallin