W. Yah 8:11 HAU

11 Sunan tauraron kuwa Ɗaci. Sulusin ruwa ya zama mai ɗaci, sai mutane da yawa suka mutu saboda shan ruwan, don ɗacinsa.

Karanta cikakken babi W. Yah 8

gani W. Yah 8:11 a cikin mahallin