W. Yah 8:13 HAU

13 Sa'an nan da na duba, na ji wani juhurma mai jewa a tsakiyar sararin sama, yana kuka da ƙarfi, yana cewa, “Kaito! Kaito! Kaitonku, ku mazaunan duniya, in an yi busan sauran ƙahonin da mala'ikun nan uku suke shirin busawa!”

Karanta cikakken babi W. Yah 8

gani W. Yah 8:13 a cikin mahallin