1 Mala'ika na biyar ya busa ƙahonsa, sai na ga wani tauraron da ya faɗa a kan duniya daga sama, aka ba shi mabuɗin ramin mahallaka.
Karanta cikakken babi W. Yah 9
gani W. Yah 9:1 a cikin mahallin