1 Sam 1:18 HAU

18 Ita kuma ta amsa, ta ce, “Bari baiwarka ta sami tagomashi a gare ka.” Sa'an nan ta tafi, ta ci abinci. Ba ta ƙara ɓata ranta ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:18 a cikin mahallin