1 Sam 1:19 HAU

19 Elkana da iyalinsa suka tashi tun da sassafe suka yi wa Ubangiji sujada, sa'an nan suka koma gidansu a Rama. Elkana fa ya kwana da matarsa, Hannatu. Ubangiji kuwa ya tuna da ita.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:19 a cikin mahallin