1 Sam 1:22 HAU

22 Amma Hannatu ba ta tafi ba, sai ta ce wa mijinta, “Da zarar an yaye yaron, zan kai shi domin ya zauna a gidan Ubangiji muddin ransa.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:22 a cikin mahallin