1 Sam 1:23 HAU

23 Elkana ya ce mata, “Ki yi abin da kika ga ya fi kyau, ki jira har ki yaye shi, Ubangiji dai ya cika maganarsa.” Hannatu ta tsaya a gida, ta yi ta renon ɗanta.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:23 a cikin mahallin