1 Sam 1:24 HAU

24 Sa'ad da ta yaye yaron, sai ta ɗauke shi, ta kuma ɗauki bijimi bana uku, da mudun gari, da salkar ruwan inabi, ta kai shi ɗakin Ubangiji a Shilo, yaron kuwa yana ɗan ƙarami.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:24 a cikin mahallin