1 Sam 10:12 HAU

12 Sai wani mutumin da yake wurin ya ce, “Sauran fa, su ma, iyayensu annabawa ne?” Wannan kuwa ya zama karin magana, “Har Saul kuma yana cikin annabawa?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:12 a cikin mahallin