1 Sam 10:11 HAU

11 Sa'ad da dukan waɗanda suka san shi, suka gan shi yana yin wannan tare da annabawa, suka ce wa junansu, “Me ya faru da ɗan Kish? Saul kuma yana cikin annabawa ne?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:11 a cikin mahallin