1 Sam 10:10 HAU

10 Sa'ad da suka iso Gileyad, sai suka tarar da ƙungiyar annabawa. Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko a kansa da iko, sai ya shiga rawa da sowa tare da su.

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:10 a cikin mahallin