1 Sam 10:9 HAU

9 Da Saul ya juya zai tashi daga wurin Sama'ila, sai Ubangiji ya ba shi sabuwar zuciya. Alamun nan kuma suka cika a ranar.

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:9 a cikin mahallin