1 Sam 10:19 HAU

19 Ni ne Allahnku wanda yake cetonku daga dukan masifu da wahalai, amma ga shi yau, kun ƙi ni kuna roƙona in ba ku sarki. To, da kyau, yanzu fa sai ku kusato gaban Ubangiji kabila kabila da iyali iyali.’ ”

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:19 a cikin mahallin