1 Sam 10:20 HAU

20 Sa'an nan Sama'ila ya ce wa kabilan Isra'ila su guso, kuri'a kuwa ta faɗa a kan kabilar Biliyaminu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:20 a cikin mahallin